https://forms.cloud.microsoft/e/5mU3ZrnpUL Ayi kokarin a bude Sai aga idan ana da abubuwan da ake bukata mutum Sai yayi applying
Kaminova Labs Group
Kaminova Labs Group – Securing the Decentralized Frontier We are an innovation-first cybersecurity startup focused on blockchain security, forensic intelligence, and AI-driven threat response. Our initiatives also include mentorship programs and community
Графики
📊 Средний охват постов
📉 ERR % по дням
📋 Публикации по дням
📎 Типы контента
Лучшие публикации
16 из 16Assalamu alaykum warahmatullah Su Wanene Yan Bauchi wadanda kuma zasu iya attending Physical Training ranar Tuesday 12 August.
Assalamu alaykum warahmatullah Barkan mu da safiya. Akwai Sabon Channel da muka Samar sunan sa The Hashgraph Association https://t.me/thehashgraphassociation Wanda acan Zamu riqa komai da ya shafi Hedera network. Hatta amsoshin developer course mun fara posting nasu modules by modules sannan final exams din ma Zamu posting nashi dakuma PDF na Developer course din gabadaya Shima ana aiki akai
Yau Alhamis Hedera Network sunyi approving proposal din mu yayin da suka fitar da jerin kasashen Afrika da zasu gabatar da Local Hackhaton a cikin su, kuma sun saka mu daga cikin wadanda za suyi Hosting a kasar mu kuma yankin mu. ~ So far, muna zaton sun samar da Dala miliyan 2 wato Naira biliyan 3.080 da za'a yi amfani dasu domin kyaututtuka bayan African Hackhaton. Yau Juma'a 1 August 2025 za'a fara African Hackhaton. Idan ba'a manta ba dole wadanda zasu shiga Hackhaton din su zama sun ƙaranci...
Assalamu alaykum warahmatullah, barkan mu da safiya fatan kasancewarmu lafiya. Abubuwan mu suna ta gabatowa, already mun fara shirye shirye akan event namu na farko Wanda muke saka ran 5 ga watan august daganan Kuma training namu zai kankama Shima daga 10 ga watan august da dukkan sauran activities da zamuyi. Idan akwai wadanda suke da matsala na passing exams suyi magana anan Sai muga yadda za ayi tunda su Hedera din ma akwai AI musamman da suka nuna za a iya amfani dashi wajen yin exams din do...
@hederahacks @Ibrahimskamina @DarBlockchain @Exponential science
Duk Wanda yasamu dama idan ya gama course Nasa yayi recording video Koda na 30 seconds ne game da Hedera Africa Hackathon ko Hedera Developer course yayi posting a twitter tare da tagging community namu @kaminova Labs ko ni kai tsaye dakuma su Hederahacks. Zasuyi resposting sannan zasu posting wannan video naka across their social media platforms. Inaga basai na fada muku amfani da hakan zaiyi muku ba in Sha Allahu