372просмотров
47.8%от подписчиков
1 августа 2025 г.
Score: 409
Yau Alhamis Hedera Network sunyi approving proposal din mu yayin da suka fitar da jerin kasashen Afrika da zasu gabatar da Local Hackhaton a cikin su, kuma sun saka mu daga cikin wadanda za suyi Hosting a kasar mu kuma yankin mu. ~ So far, muna zaton sun samar da Dala miliyan 2 wato Naira biliyan 3.080 da za'a yi amfani dasu domin kyaututtuka bayan African Hackhaton. Yau Juma'a 1 August 2025 za'a fara African Hackhaton. Idan ba'a manta ba dole wadanda zasu shiga Hackhaton din su zama sun ƙaranci Developer Course dinsu, kuma sun karbi Certificate. Sannan suyi register da wannan site na Dora Hacks👇 https://dorahacks.io/hackathon/hederahackafrica/team Engineer Ibrahim Aliyu S Kamina zai fitar da screen record na yadda za'a cike ga wadanda cikewar zata basu wahala. Sannan yau Juma'a za'a gabatar da AMA wato (Ask Me Anything ) a Discord Channel dinsu da karfe 4pm UTC+1 wato karfe 5 na yamma Agogon Nigeria, yana da kyau mu halarci AMA din... 👇
https://discord.gg/HGy85xQn4u Har yanzu kofa a bude take wadanda basu kammala Developer Course din ba su kammala su karbi Certificate domin dashi ne kaɗai mutum zai iya shiga Hackhaton. Cikin satin da zamu shiga (in sha Allah) za'a zo da bayani game da local Hackhaton dinmu na Nigeria kuma Arewa. Note: Idan yanzu ka fara cin karo da bayani akan Hedere Network da batun Developer Course, kana iya bin wannan link domin ganin bayanin yadda zaka cike Form da fara karatun 👇 https://www.facebook.com/100002222476641/posts/10098090950274887/?app=fbl