K
Kaminova Labs Group
@kaminovalabsgroup779 подп.
310просмотров
39.8%от подписчиков
21 июля 2025 г.
Score: 341
Duk Wanda yasamu dama idan ya gama course Nasa yayi recording video Koda na 30 seconds ne game da Hedera Africa Hackathon ko Hedera Developer course yayi posting a twitter tare da tagging community namu @kaminova Labs ko ni kai tsaye dakuma su Hederahacks. Zasuyi resposting sannan zasu posting wannan video naka across their social media platforms. Inaga basai na fada muku amfani da hakan zaiyi muku ba in Sha Allahu
310
просмотров
419
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @kaminovalabsgroup

Все посты канала →
Duk Wanda yasamu dama idan ya gama course Nasa yayi recordin — @kaminovalabsgroup | PostSniper