355просмотров
45.6%от подписчиков
23 июля 2025 г.
Score: 391
Assalamu alaykum warahmatullah, barkan mu da safiya fatan kasancewarmu lafiya. Abubuwan mu suna ta gabatowa, already mun fara shirye shirye akan event namu na farko Wanda muke saka ran 5 ga watan august daganan Kuma training namu zai kankama Shima daga 10 ga watan august da dukkan sauran activities da zamuyi. Idan akwai wadanda suke da matsala na passing exams suyi magana anan Sai muga yadda za ayi tunda su Hedera din ma akwai AI musamman da suka nuna za a iya amfani dashi wajen yin exams din domin ganin an tsallake successfully.