Akoyi sabbin task kuze kuyi
AREWA WEB3 HUB
Alhamdulillahi wannan chanel ne Wanda zamu na kawo update akan rayuwar mu da Kuma hanyar da zamu dogaro da kanmu
Графики
📊 Средний охват постов
📉 ERR % по дням
📋 Публикации по дням
📎 Типы контента
Лучшие публикации
20 из 20Update akan X~age Allah ubangiji yasa mudace https://xage.app/app?ref=01BC5F7F
Join us in playing Binance Word of the Day! Received a share of 400000 HOME and grow your crypto knowledge every day! https://www.binance.com/activity/word-of-the-day/G1213709200361332736/shared?shareParam=eyJhY3Rpdml0eUlkIjoiRzEyMTM3MDkyMDAzNjEzMzI3MzYiLCJuZXdzSWQiOjkwMTMxNTcyNzgwNTQ4MjU0MTYsInJvdW5kIjo0LCJ1c2VyS2V5IjoiV1UxMjE0ODAzNDc2MjUwNDMxNDg4In0%3D&utm_medium=app_share_link_telegram
10 skills with the Highest Demand • AI/Machine Learning Engineering • Cybersecurity • Social Media Management • Project Management • Data Analysis/Data Science • Web Development • Content & Copywriting • Sales & Marketing • UI/UX Design • Animation Which one of these do you have ? Which are you interested in learning?
Social media dama ce, ba wasa kaɗai ba. Duk wanda ya yi da hikima zai gina sana’a da daraja. Allah Ya albarkaci ayyukanmu, Ya azurta mu da halal, Ya kuma sanya abin da muke wallafawa ya zamo alheri. Ameen.
Rayuwar ɗan social media ba wasa ba ce dama ce ga mai hankalin chikinmu Duk wanda ya shigo wannan fili ya sani cewa lokaci, tarbiyya da gaskiya su ne ginshiƙin tafiyar. Kada mu mayar da social media wajen zagi, ƙarya ko bata suna musani idan har muka Zama hakan tabbas mun yaudari kawunanmu mu mayar da shi wajen ilmantarwa, gina kai da taimakon juna. Idan muka yi amfani da basira, hakuri da nufin chigaba tabbas social media na iya zama hanya ta samun ilimi, sana’a, kuɗi da kyakkyawan suna.kada Mu...
Social media ba wai nishaɗi kaɗai ba ne, dama ce ta gina sana’a, ilimi da makoma. Mu yi amfani da shi wajen gaskiya, ƙwazo da anfani mai kyau. Allah Ya sanya abin da muke yi ya zamo alheri a gare mu da wasu, Ya albarkaci ƙoƙarinmu, Ya tsare mu daga sharri, Ya kuma buɗe mana ƙofofin arziki na halal. Ameen.
Binance Exchanges gidan kudi Binance ta fitar da Proof of Reserve ɗinta na sabo shekara, Rahoto ya nuna cewa zuwa ranar 1 ga January, dukiyar mutane a Binance ta kai: BTC 618K ETH 4.17 million USDT 38.2 billion Binance ba ta bayyana adadin kadarorinta kai tsaye ba. Sai dai abin da suke fitarwa da ake kira Proof of Reserves shi ne: Kadarorin masu amfani da Exchange ɗin da kuma coverage ratio wanda yawanci ya wuce 100%. Allah yass mu dace ameen
Idan aka Baka $10k Amma dole sai kayi holding na 2 month wanne project zakayi holding https://x.com/i/status/2012202255231946854
NEXIRA AIRDROP by MAVIA 🚀 🎁 Reward: 💎 50 MILLION Ruby Rewards ➡️ Za a canza su zuwa $NEXI a TGE 😋🔥 🔗 Join yanzu: https://www.nexira.ai/airdrops?refid=cIXoqemi Abinda zakayi ✅ Register da Google account ✅ Connect X (Twitter), Discord & Telegram ✅ Complete duk tasks ✅ Yi Check-in na kwanaki 7 ✅ Ka gama Kar a raina wannan Airdrop ɗin Early participants sunfi cin riba Kada muyi wasa dashi