17просмотров
7.6%от подписчиков
7 января 2026 г.
📷 ФотоScore: 19
Binance Exchanges gidan kudi Binance ta fitar da Proof of Reserve ɗinta na sabo shekara, Rahoto ya nuna cewa zuwa ranar 1 ga January, dukiyar mutane a Binance ta kai:
BTC 618K
ETH 4.17 million USDT 38.2 billion Binance ba ta bayyana adadin kadarorinta kai tsaye ba. Sai dai abin da suke fitarwa da ake kira Proof of Reserves shi ne:
Kadarorin masu amfani da Exchange ɗin da kuma coverage ratio wanda yawanci ya wuce 100%. Allah yass mu dace ameen