18просмотров
8.1%от подписчиков
17 января 2026 г.
Score: 20
Social media ba wai nishaɗi kaɗai ba ne, dama ce ta gina sana’a, ilimi da makoma. Mu yi amfani da shi wajen gaskiya, ƙwazo da anfani mai kyau. Allah Ya sanya abin da muke yi ya zamo alheri a gare mu da wasu, Ya albarkaci ƙoƙarinmu, Ya tsare mu daga sharri, Ya kuma buɗe mana ƙofofin arziki na halal. Ameen.