18просмотров
8.1%от подписчиков
17 января 2026 г.
Score: 20
Social media dama ce, ba wasa kaɗai ba. Duk wanda ya yi da hikima zai gina sana’a da daraja. Allah Ya albarkaci ayyukanmu, Ya azurta mu da halal, Ya kuma sanya abin da muke wallafawa ya zamo alheri. Ameen.