A
AREWA WEB3 HUB
@arewaweb3hubs223 подп.
18просмотров
8.1%от подписчиков
18 января 2026 г.
Score: 20
Rayuwar ɗan social media ba wasa ba ce dama ce ga mai hankalin chikinmu Duk wanda ya shigo wannan fili ya sani cewa lokaci, tarbiyya da gaskiya su ne ginshiƙin tafiyar. Kada mu mayar da social media wajen zagi, ƙarya ko bata suna musani idan har muka Zama hakan tabbas mun yaudari kawunanmu mu mayar da shi wajen ilmantarwa, gina kai da taimakon juna. Idan muka yi amfani da basira, hakuri da nufin chigaba tabbas social media na iya zama hanya ta samun ilimi, sana’a, kuɗi da kyakkyawan suna.kada Mu damu da yawan maganganun mutane muchi gaba da fafutuka mu domin gina kanmu mu nemi yardar ubangiji kafin yardar mutane hakan shine zayi zamemana alkairi duniya da lahiranmu Allah Ya sa mu yi amfani da wannan dama ta hanyar alheri, Ya kare mu daga sharri, Ya sa abin da muke yi ya zama dalilin ci gabanmu a duniya da lahira. Ameen yahayyu yaqayuum
18
просмотров
849
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @arewaweb3hubs

Все посты канала →
Rayuwar ɗan social media ba wasa ba ce dama ce ga mai hankal — @arewaweb3hubs | PostSniper