BBEGINNER'S LEVEL

BEGINNER'S LEVEL

@begginerslevel🖼 NFT🇬🇧 English📅 март 2026 г.

TECHNOLOGY

📊 Полная статистика📝 Все посты
##39#036
136
Подписчики
29,15
Ср. охват
21.4%
Вовлечённость
20
Постов
~0.1
В день

Графики

📊 Средний охват постов

📉 ERR % по дням

📋 Публикации по дням

📎 Типы контента

Лучшие публикации

20 из 20
Bbegginerslevel
begginerslevel
9 июн., 16:10

Ban cika kawo Airdrop ba, amma wannan ina hasashen Alkahiri akanshi....👆🏼👆🏼 Let try it...

👁 58
Bbegginerslevel
begginerslevel
9 июн., 16:04

Ga Wani Sabon SocialFi na X (twitter) akan Solana. ✅ Da farko mutum zai shiga nan: https://klout.gg/ ✅ Invitation code: Aminush58575007 ✅ Shikenan mutun zai fara tara points ɗin Klout Ubangiji Allah yasa mu dace da babban rabo.

👁 58📷 photo
Bbegginerslevel
begginerslevel
11 июл., 19:46

Lets connect 👇👇 Follow me on X for Web3 Updates: https://x.com/aminutw

👁 54📷 photo
Bbegginerslevel
begginerslevel
4 июл., 13:13

Hello BAUCHI, [UPDATE] WORKSHOP Ɗinmu na gobe Asabar A cikin garin BAUCHI A WORKSHOP ɗinmu na gobe zamu maida hankali akan: ✅ Sabbin shiga Crypto da ✅ Sabbin shiga kasuwa - new traders. Saboda haka, sabbin shiga ku taho da 🖋️ da 📖. Zaku kwashi karatu. Ku kasance a venue na WORKSHOP da misalin 9:30am zuwa 10am - akwai Asraru 👂. 10am sharp zamu fara. Kar a manta, a ci tuwo, a koshi, saboda ƙwaƙwalwar ta kawo wuta 💡 wajen kwashewa. Sannan akwai mini- launch a lokacin workshop 🍲 Wuri: ICT Centr...

👁 51📷 photo
Bbegginerslevel
begginerslevel
8 июн., 22:42

Yadda ake amfani da CRYPTO BUBBLE Application

👁 37🎬 video
Bbegginerslevel
begginerslevel
8 июн., 22:45

Yadda ake amfani da website din COINALYZE.net wajen nemo bayanai masu inganci akan coin din da kakeso son shiga trade dinsa.

👁 34🎬 video
Bbegginerslevel
begginerslevel
27 авг., 23:35

🚨 TWITTER SPACE 🚨 Wannan filin nakune.. ABUBUWAN DA ZA'A TATTAUNA Bayani akan Web3 Ga Sabbin Shiga – Ci Gaba a fage na Web3, Kalubale da ake fuskanta & Dakuma tsayuwa akan gaskiya.. Wadda zai gudana a ranar JUMA'A: 🗓️ 29 Ga Agusta | 🕙 10:00 Na Safe Za mu tattauna sauƙaƙa bayanin Web3, hanyoyin ci gaba, kalubale da yadda ake fuskantarsu, da halayyan wasu daga cikin INFLUENCERS. Host🎙️: AMINU SHU'AIBU. 📍 Domin halarta zaka iya shiga: https://x.com/AminuTW Kayi following, sannan ka kunna ALAM...

👁 32📷 photo
Bbegginerslevel
begginerslevel
24 авг., 22:02

Ko kunsan zaku iya aiki da StonFi ba tare da kunje neman aiki ba? STON.fi Ambassador program, kai influencer ne? Baka da followers ko daya? Ko waye kai you’re eligible for this program. Ston.fi yawancin mu munsan ta babbar DEX ce dake aiki under TON BLOCKCHAIN, sun fito da tsarin ambassador program dinsu da suka kira shi da suna Stonbassadors. Sai dai wannan ambassador program din nasu ya sha daban da na sauran projects, domin shi wannan kowa zai iya, ba bukatar sai an za6e ka. Ga yadda zaka zam...

👁 31
Bbegginerslevel
begginerslevel
13 окт., 15:52

Check out here to see the list of Northern OGs:👇 https://www.facebook.com/share/p/1F13qyyeW7/

👁 25
Bbegginerslevel
begginerslevel
13 окт., 13:28

Anjima zanyi Fashin baƙi akan SU, sannan zan rubuto sunayen OGs Lets go there to watch the list: https://Facebook.com/aminutw1

👁 24

Типы хуков

Нейтральный14 | 32 просм.
Вопрос5 | 24 просм.
Статистика1 | 14 просм.

Длина постов

Короткие (<200)8 | 33 просм.
Очень длинные (1000+)3 | 25 просм.
Средние (200-500)3 | 34 просм.
Длинные (500-1000)2 | 42 просм.

Влияние эмодзи

32
С эмодзи (1)
29
Без эмодзи (19)
+10.3% охвата

Типы контента

🎬
2
video
36 просм.
📷
8
photo
32 просм.
📝
10
text
25 просм.
BEGINNER'S LEVEL (@begginerslevel) — Telegram-канал | PostSniper