51просмотров
37.5%от подписчиков
4 июля 2025 г.
📷 ФотоScore: 56
Hello BAUCHI, [UPDATE] WORKSHOP Ɗinmu na gobe Asabar A cikin garin BAUCHI A WORKSHOP ɗinmu na gobe zamu maida hankali akan: ✅ Sabbin shiga Crypto da ✅ Sabbin shiga kasuwa - new traders. Saboda haka, sabbin shiga ku taho da 🖋️ da 📖. Zaku kwashi karatu. Ku kasance a venue na WORKSHOP da misalin 9:30am zuwa 10am - akwai Asraru 👂. 10am sharp zamu fara. Kar a manta, a ci tuwo, a koshi, saboda ƙwaƙwalwar ta kawo wuta 💡 wajen kwashewa. Sannan akwai mini- launch a lokacin workshop 🍲 Wuri: ICT Centre Gwallaga Central Masjid Bauchi.
Capacity: 100 Allah ya kaimu gobe lafiya... [Babu African time]