31просмотров
22.8%от подписчиков
24 августа 2025 г.
questionScore: 34
Ko kunsan zaku iya aiki da StonFi ba tare da kunje neman aiki ba? STON.fi Ambassador program, kai influencer ne? Baka da followers ko daya? Ko waye kai you’re eligible for this program. Ston.fi yawancin mu munsan ta babbar DEX ce dake aiki under TON BLOCKCHAIN, sun fito da tsarin ambassador program dinsu da suka kira shi da suna Stonbassadors. Sai dai wannan ambassador program din nasu ya sha daban da na sauran projects, domin shi wannan kowa zai iya, ba bukatar sai an za6e ka. Ga yadda zaka zama Stonbassador 👇 Direct yanzu kaje ka fara creating content kana rubutu akansu, kana ilimantar da mutane akansu idan suka kawo event kayi posting ko a ina ne Facebook, X, Telegram group dinka, idan ma kana iya video kayi video akansu a YouTube ko Tiktok, organizing events, AMA, Space dss. Akwai form da duk aikin da kayi zakaje ka saka link na post din, amma a wata sau biyu kawai akeson ka cike form din. ston.fi/stonbassadors Saboda haka tunda zakayi posting sosai akansu, kada ka cike form din da wuri ka bari sai qarshen wata saika dakko duk link na wani posting da kayi akansu ka saka a form din. Duk wata suna ware coin dinsu $STON sama da 10k wanda a yanzu farashin sa yana $2.3 domin rabawa Stonbassadors, duk wata suke wannan payment din, yawan kudin ka ya danganta da yawa da quality na aikin ka. Kamar yadda suka ce basu damu da engagement ba sosai, saboda haka ko kai ba influencer bane zaka iya aikin, sannan kuma zaka iya da kowanne yare. Domin samun cikakken bayani zaka iya shiga group dinsu na ambassadors http://t.me/stonbassador_links Sannan zaka iya following dina a X: x.com/AminuTW Congratulations you’re now a Ston.fi ambassador Kuyi sharing domin kowa ya amfana