32просмотров
23.5%от подписчиков
27 августа 2025 г.
📷 ФотоScore: 35
🚨 TWITTER SPACE 🚨 Wannan filin nakune.. ABUBUWAN DA ZA'A TATTAUNA Bayani akan Web3 Ga Sabbin Shiga – Ci Gaba a fage na Web3, Kalubale da ake fuskanta & Dakuma tsayuwa akan gaskiya.. Wadda zai gudana a ranar JUMA'A:
🗓️ 29 Ga Agusta | 🕙 10:00 Na Safe Za mu tattauna sauƙaƙa bayanin Web3, hanyoyin ci gaba, kalubale da yadda ake fuskantarsu, da halayyan wasu daga cikin INFLUENCERS. Host🎙️: AMINU SHU'AIBU. 📍 Domin halarta zaka iya shiga: https://x.com/AminuTW Kayi following, sannan ka kunna ALAMAR QARARRAWA, da zarar lokci yayai zai tunatar dakai a Notification dinka.
. Space din naku ne, Kunada daman tambayoyi da neman qarin bayanai. Karku bari a baku labari..