1.3Kпросмотров
33.0%от подписчиков
31 января 2026 г.
Score: 1.4K
Dadin dadawa ma inda crypto yake burgeni samada sauran market din shine.. Crypto ba iya trade kawai zakayi kasamu kudi ba akwai opportunities dayawa kamar irin su staking, yielding,LP providing,Sanann crypto yanada high potential na building maka dukiya cikin kan kanin lokaci sama da Gold. Crypto idan kanada capital kuma kanada ilimi zakaji dadin space din fiye da yadda kake tsammani,koda bazakayi trading a crypto ba still zaka samu opportunity dazaka rika rufawa kanka asiri sosai. Sabbin project kullum bayyana sukeyi,kullum building akeyi a crypto,idan wanann project din ka makara,awani zaka samu kana daga cikin early adoptors wanda haka yana baka opportunity sosai. Kawai abunda yakamata kasani kuma kafi maida hankali dasu a crypto sune. 1.Kasani Crypto market is very volatile,dole sai kasamo maganin emotional control 🤔 2.Crypto Market yana bukatar ilimi dakuma discipline. 3.Akwai scams kala kala sannan kuma akwai munanan projects so sai kayi taka tsantsan dasu,kanemi hanyar da zaka ganesu. 4.Haryanzu babu regulations sosai akan Crypto so dole sai kasan inda zaka rika saka kudinka. @TonsoCheckBot
@tonsoaibot
@usetria
@Solstice_TG
@intodotspace
@vault777public
@GetYieldfi
@multiplifi
@synfutures