A
Al'amin Crypto Hub
@Alamincryptohub3.9K подп.
1.3Kпросмотров
33.5%от подписчиков
31 января 2026 г.
Score: 1.5K
SUB-SECOND BLOCK TIME NA CORE, WASAN YA CANZA! Da zarar Core sun kammala wannan mataki, to muna shiga sabon zangon blockchain ɗin gasken gaske, transaction zae ruka kammaluwa in second, kokuma muce instantly, bakamar yanzu ba dayake 3 second. Idan hakan yakkamalu tofa core sedae kahadashi sol koma muce yafi shi wajen saurin aiwatar da transaction Solana vs Core Solana (SOL): Ana ɗaukar sa a matsayin sarki wajen speed Block time ≈ seconds Ya dace da high-frequency trading Amma yawan outages da network halt sun taɓa karya amincewa Core (CORE) bayan sub-second: Block time < 1 second (kusan instant) Finality cikin sauri fiye da yadda ake tsammani Tsaro + sauri + decentralization a lokaci guda Babu conjection, babu wasting time. Trading zai koma real-time gaba ɗaya Bots, arbitrage, da DeFi zasu fi karkata zuwa Core 🤝 dApps zasu fara barin slow chains zuwa instant chain shine core! Liquidity zae fara yin migration zuwa core Sama core holders 🚀 @TonsoCheckBot @TonsoAiBot @usetria @multiplifi @Solstice_TG @GetYieldfi @synfutures
1.3K
просмотров
1055
символов
Да
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @Alamincryptohub

Все посты канала →
SUB-SECOND BLOCK TIME NA CORE, WASAN YA CANZA! Da zarar Core — @Alamincryptohub | PostSniper