1.4Kпросмотров
34.3%от подписчиков
30 января 2026 г.
Score: 1.5K
Trump ya bayyana sabon shugaban Fed Chair mejiran gado.. Shugaba Donald Trump ya zaɓi Kevin Warsh a matsayin sabon Fed Chairman, kuma wannan ba ƙaramin labari bane ga kasuwanni, musamman crypto. Kevin Warsh sananne ne a matsayin mutum mai ra’ayin sauƙaƙa manufofin kudi (dovish) idan aka kwatanta da wasu. Wannan na nufin akwai yiwuwar: Rage interest rate
Sauƙaƙa tsauraran manufofin kudi
Karin liquidity ya shigo kasuwanni Menene hakan ke nufi ga Crypto? Idan Fed ya rage tsauri, hawkish
Bitcoin kan fara motsi da wuri, kafin ragowwar coins Altcoins kan bi bayan btc da tashin gwauron zabi, domin ansami canji wanda zae abunda Trump din yake so na rage interest rate Manyan masu kudi (institutions) zasu iya fara komawa risk assets daka yanzu zuwa kowanne lokaci domin macro sunnuna lalle za ayi bull run a 2026 insha'a Allah, inde halin yaki akashiga ba. Tarihi ya nuna cewa duk lokacin da Fed ya sauya salo daga tsauri zuwa sassauci, (hawkish zuwa devish) crypto na yin tashin hankali. Wannan na iya zama farkon sabon zagaye (cycle) da mutane da yawa suke tsammani. Idan kana jiran “perfect time”, watakila lokacin yana kurewa. Kasuwanni basa sanarwa kafin su tashi, sede kawai afarka aga suna tsere musamman a lokacin da macro suka nuna hakan, to narratives dakansa yake biyayya. Crypto na shirin motsi, tambaya itace: kana ciki ko kana gefe kana kallo ne? @TonsoCheckBot @tonsoaibot
@usetria @multiplifi
@Solstice_TG
@intodotspace
@GetYieldfi
@synfutures