A
Al'amin Crypto Hub
@Alamincryptohub3.9K подп.
1.3Kпросмотров
33.3%от подписчиков
30 января 2026 г.
📷 ФотоScore: 1.4K
Yanayin kasuwa na iya canzawa, amma @TonsoAiBot yana nan daram ba ya girgiza!. An gina @TonsoAiBot ne na musamman don ya jure kowane irin sauyin kasuwa ko canje-canjen "API" daga sauran kafofin sada zumunta kamar X. Dalilin da ya sa Tonso ya yi fice: Tabbaci: Tsarin yana nan daram, ko kasuwar Crypto ta yi ƙasa, @TonsoCheckBot ba ya shafu wa. Gidan InfoFi: Shi ne dandali na farko kuma ɗaya tilo na "Attention Capital" a Telegram. Haɗa Kowa: @TonsoCheckBot yana ci gaba da haɗa ayyuka (projects), masu bayar da bayanai (creators), da masu amfani (users) guri guda don amfanin kowa. Ko yaya yanayin kasuwa yake, tsarin InfoFi a Telegram ba zai tsaya ba. Kasance mai fafutuka a @TonsoAiBot don tabbatar da samun ladanka! 🚀💎 @TonsoCheckBot @tonsoaibot @usetria @Solstice_TG @intodotspace @vault777public @GetYieldfi @multiplifi @synfutures
1.3K
просмотров
845
символов
Да
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @Alamincryptohub

Все посты канала →
Yanayin kasuwa na iya canzawa, amma @TonsoAiBot yana nan dar — @Alamincryptohub | PostSniper