Alhamdu lillah Good night Allah ya tashe mu lafiya.. 🤲🤲🤲
MINING HUNTER°
MUN BUDE WANNAN CHANNEL DON KAWO MAKU SABBIN UPDATE AKAN ABIN DA YA SHAFI. *MINING *AIRDROP *CRYTPO *PLATFORM 🚀
Графики
📊 Средний охват постов
📉 ERR % по дням
📋 Публикации по дням
📎 Типы контента
Лучшие публикации
17 из 17Daily Xenea Wallet quest answer
Naga wasu sun fara zama inactive a interlink, tabbas hakan kuskure ne sosai. Kuma shi yasa wasu suke ta complain basa samun komai, ba maso mu wahala amma muna so mu samu da yawa. Hakan ba mai yiwuwa ba ne mudum baza mu jajirce ba, za kaga, wasu basa tashi dawowa active sai sun ji maganar listing. Irin mining da aka yi a shekarun baya da yanzu ne wlh mafiya yawanci baza su iya ba. Mining ne sai ku shekara uku fiye da haka ba tare da anyi listing ba kuma ka ga ana yin sa normal. Idan har baza ki j...
Assalamu alaikum 🌅 Barkan mu da safiya 🌞 Allah ya sa yau ya kasance ranar alheri, nasara da farin ciki a gare mu Ameen 🤲✨
Alhamdu lillah my first withdrawal daga Ok trading.io . insha'Allah zan riƙa kawo maku update game da wannan sabon project ɗin 🧏 Ga link 🔗https://m.oktrading.io/register?promotion=XBQMPJ Ban jima da dora video a kansa ba za ku iya zuwa ku kalla. ✍️ Mining hunter
https://youtu.be/TrthYIeYRXs
Alhamdu lillah Good night Allah ya tashe mu lafiya.. 🤲🤲🤲
Assalamu alaikum 🌄 Barkan mu da safiya 🌞 Sabuwar rana, sabuwar dama 🤲 Allah ya sa mu fara da alheri mu gama da nasara 💫
Updating na password yana da matuƙar muhimmanci sosai domin yana ƙara kare account ɗin ka daga barazana. Abin takaici, mafi yawancin mu ba mu damu da sabunta password ɗin mu ba. Wasu ma har sukan yi amfani da password iri ɗaya a dukkan account ɗin su. Wannan babban kuskure ne, domin idan aka gano password ɗaya, zai zama mai sauƙi a shiga duk sauran asusunka. Kamar yadda masu ƙirƙirar apps ke sabunta tsarin app ɗin su lokaci zuwa lokaci, haka ya kamata kai ma ka riƙa sabunta password naka akai-ak...
Me ke faruwa da $core ne? Massive dumping. 😱🤯