M
MINING HUNTER°
@Thqsqi_pqgRlZDdk3.0K подп.
217просмотров
7.3%от подписчиков
28 марта 2026 г.
📷 ФотоScore: 239
Naga wasu sun fara zama inactive a interlink, tabbas hakan kuskure ne sosai. Kuma shi yasa wasu suke ta complain basa samun komai, ba maso mu wahala amma muna so mu samu da yawa. Hakan ba mai yiwuwa ba ne mudum baza mu jajirce ba, za kaga, wasu basa tashi dawowa active sai sun ji maganar listing. Irin mining da aka yi a shekarun baya da yanzu ne wlh mafiya yawanci baza su iya ba. Mining ne sai ku shekara uku fiye da haka ba tare da anyi listing ba kuma ka ga ana yin sa normal. Idan har baza ki jajirce ba magana ta gaskiya babu abinda mutum zai fuskanta a wannan sabgar 🧏 Sannan magana ta ƙarshe kada ku dogara da iya mining kawai space na crypto yana da fadi sosai wlh. Sai abinda ka sani kuma akwai damarmaki masu yawa a ciki, ku yi investing na kuɗin ku ku sami ilimin da zai gina rayuwar ku. Ba iya mining da Airdrop bane kawai ake samun kuɗi, ba kuma a zama a waje ɗaya fadada nema ake sosai. Interlink 👇 https://interlinklabs.ai/08126160530 Invitation code 👇 08126160530 ✍️ Mining hunter 🔰
217
просмотров
1012
символов
Да
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @Thqsqi_pqgRlZDdk

Все посты канала →
Naga wasu sun fara zama inactive a interlink, tabbas hakan k — @Thqsqi_pqgRlZDdk | PostSniper