Y
Yan Baiwa Community
@yanbaiwatech162 подп.
80просмотров
49.4%от подписчиков
1 сентября 2024 г.
📷 ФотоScore: 88
Wonton Wonton suna raba Ton kuma zaka iya withdraw instant, ba iya Ton ba har da notcoin suna rabawa amma ba kai tsaye ba ta hanyar mistery box idan kayi katari sai ka sami babban kyauta Ana samun wannan box ɗin ne ta hanya uku, na farko zaka iya samun shi ta hanyar yin Tasks nasu , na biyu ta hanyar inviting mutane, na uku kuma shine ta hanyar playing game. Game ɗin yana nan kamar irin na Blum da Tomarket ne Wanda kuma har yanzu basu fara ba , ba'a muku nisa ba ga link nan👇 https://t.me/WontonOrgBot/gameapp?startapp=referralCode=XPX1DH1U Allah ya sa mudace
80
просмотров
573
символов
Нет
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @yanbaiwatech

Все посты канала →
Wonton Wonton suna raba Ton kuma zaka iya withdraw instant, — @yanbaiwatech | PostSniper