Y
Yan Baiwa Community
@yanbaiwatech162 подп.
86просмотров
53.1%от подписчиков
1 сентября 2024 г.
Score: 95
Minti biyu yayi yawa🔥: SideFans Sabon Farming na Sidekick wanda binance suke backing Side fans shi ma dai kamar dogs ba mining ake yi ba kawai yana anfani da dadewar telegram din ka, Sannan yana daya daga cikin project din da binance su kayi backing. App ne da yake hada mutane da communities da dama shiyasa in kun shiga zaku ga yana kama da instagram. Yadda za kayi register: ➠ Da farko zaka shi ga link din su 👇 https://t.me/sidekick_fans_bot?start=6020397149 ➠ Sai ka shiga “TAP to start” ➠ kana shiga zasu lissafa dadewar telegram din ka sai su baka adadin da ka samu kamar dai dogs. ➠ Sai kaje kayi tasks in kana so. ➠ Shikenan Allah ya bamu sa’a ✍️ Sadeeq Yusuf Gwagwarwa
86
просмотров
689
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @yanbaiwatech

Все посты канала →
Minti biyu yayi yawa🔥: SideFans Sabon Farming na Sidekick w — @yanbaiwatech | PostSniper