25просмотров
15.5%от подписчиков
11 января 2026 г.
Score: 28
GA WAƊANDA SUKE DA KUƊI MASU ƊAN NAUYI, SUKE SON SUYI SCALPING TRADING. Ga Wani Trading Strategy Mai Sauƙin Gaske Da Zaka Iya Samun 5% zuwa %10 Cikin Mintunan Da Basu Wuce 10minute Ba Zuwa Maximum 1Hour. YADDA AKE YI: 1. Abu Na Farko: Zaka nemo consolidation a 5minute Timeframe, a wannan consolidation ɗin akwai Buying Side (Support) da kuma Selling Side (Resistance). TIMEFRAMES USED Primary: 5M
Confirmation: 1M or 15M
Context bias (optional): 30M 2. Abu Na Biyu: Zaka jira har sai price ya tafi ƙasan Support ɗin nan (Buying Side), ku muce yayi breaking support. 3. Abu Na Uku: Sai ka jira price ɗin yayi retracing ya ƙara komawa asalin Resistance na farko (Selling Side). 4. Abu Na Hudu: Daganan sai ka zana Fibbonaci daga karshen inda price ya tafi ƙasan support (Buying Side) zuwa karshen inda yayi retracing ya ƙara komawa asalin Resistance na farko (Selling Side). 5. Daga nan sai kayi placing order naka daga kan daidai "Golden Zone" na Fibbonaci. 6. Sai kuma ka saita Limit Order zuwa at least daidai saitin Liquidity Point dake kusa da gurin, ko kuma nace longest Resistance na daidai gurin. 7. SL ɗinka kuma slightly a ƙasan liquidity sweep kar kuma ya wuce 2% na TP ɗinka. HIKIMAR ITACE 1. A lokacin daka shiga Trading ɗin, smart money suna sweeping ɗin liquidity a ƙasan support ne. 2. Retail traders kuma anan suke panic sell 3. Institutions su kuma su siya (accumulate) 4. Daga nan Price sai yayi retracing 5. Kaga kenan ka shiga Trading a abinda muke cewa (Premium discount zone). 6. Shi kuma dama a lokacin nan daka siya a lokacin price yake koma liquidity pool na gaba. Shikenan Ka Gama..😁😁😁 "Wanann Scalping Trading ne ana yin wannan trading ɗin a cikin yan mintuna kadan ne, baya wuce 5minute zuwa 10minute. Trading din nan ana mayar da hankali ne akan Timeframe guda biyu, 5minute da 10minute. Banda haka ba'a wa shitcoins trading da wannan Strategy ɗin, anayiwa coins waɗanda ke da Billions ko Hundreds Millions M.C, wanɗanda they are hard to be manipulated. Idan kaje ka samu coin mai 1million zuwa ƙasa ko kuma ma sama kadan wannan trading ɗin toh fa za'a ji kunya. Bugu da ƙari ana trading ɗinnan ne lokacin da Sentiment na kasuwa kodai yana "Greed" ko kuma yana "Fear", domin a nan ne liquidity yake aiki sosai." BARKA DA SAFIYA #Imamu_Sheka