30просмотров
18.6%от подписчиков
11 января 2026 г.
statsScore: 33
Shafi na 2: Dalilin Da Yasa Transcription Aiki Ne Mai Kyau 1. Ana iya yi daga gida 2. Wayar hannu kawai zata isa 3. Babu bukatar jari mai yawa 4. Ana biyan kudi da Dollar ko Naira 5. Yana dacewa da dalibai da masu neman aiki Transcription na daga cikin online skills da ake nema sosai.