11просмотров
22.0%от подписчиков
31 декабря 2025 г.
Score: 12
BARKA DA ZUWA HAUSA CRYPTO UPDATES 🚀
Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh 🤝
Wannan channel an kirkire shi ne domin bayar da sahihan labaran crypto da airdrop cikin harshen Hausa 💰📊
📌 Abubuwan da zaku rika samu a nan:
✅ Sabbin Airdrops masu gaskiya
✅ Bayanin coins & projects (ba ruɗani)
✅ Gargadi akan scam & damfara 🚫
✅ Hanyoyin earning kyauta
✅ Sabbin crypto news cikin Hausa
⚠️ Lura:
– Ba mu tilasta saka kudi ❌
– Ba mu bada shawarar saka jari kai tsaye (DYOR)
– Ilimi da wayar da kai ne burin mu 📚
👉 Ku kasance tare da mu, ku kunna notification 🔔
👉 Ku gayyaci abokai masu sha’awar crypto