BARKA DA ZUWA HAUSA CRYPTO UPDATES 🚀 Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh 🤝 Wannan channel an kirkire shi ne domin bayar da sahihan labaran crypto da airdrop cikin harshen Hausa 💰📊 📌 Abubuwan da zaku rika samu a nan: ✅ Sabbin Airdrops masu gaskiya ✅ Bayanin coins & projects (ba ruɗani) ✅ Gargadi akan scam & damfara 🚫 ✅ Hanyoyin earning kyauta ✅ Sabbin crypto news cikin Hausa ⚠️ Lura: – Ba mu tilasta saka kudi ❌ – Ba mu bada shawarar saka jari kai tsaye (DYOR) – Ilimi da wayar da kai...
👁 11