H
HCTv Crypto Update
@HCTvAfrica1.8K подп.
20просмотров
1.1%от подписчиков
22 декабря 2025 г.
📷 ФотоScore: 22
Assalamu alaikum warahhamatullah Barkan mu da safiya. Fatan duk mun tashi cikin ƙoshin lafiya, Allah Ya sa haka, Ameen. - Ina mana fatan alkhairi a cikin wannan sati da muka shigo da rayuwar mu baki ɗaya. - Allah Ya faranta mana rai duniya da lahira. - Allah Ya kiyaye mu saɓa masa ta ko wacce irin hanya. - Allah Ya kare mu daga jinya mai tsanani da talauci da kuma bashi. - Allah Ya azurta mu da arziki na halal. - Allah Ya mana kyakkyawan ƙarshe. Ameen ya hayyu ya ƙayyum 🙏
20
просмотров
484
символов
Да
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @HCTvAfrica

Все посты канала →
Assalamu alaikum warahhamatullah Barkan mu da safiya. Fatan — @HCTvAfrica | PostSniper