17просмотров
0.9%от подписчиков
21 декабря 2025 г.
Score: 19
Akwai abinda da yawan mutane suka kasa fahimta, shi komai a cryto cycle ne. Zagayawa yake yana sake zagayowa. Daka kan Trading, Airdrop hunting, web3 jobbing har Global Events da kuke gani ana yi a irin su Singapore da Dubai, na BBW, EthCC, Solana Conference da sauransu, Token2049 ne kaɗai cikin manyan events INAGA lokacinsa yake sabawa da na sauran. Idan baka iya karantan wannan cycle ɗin kana binsu sau da kafa yacce ya kamata ba ka dunga wahala kenan a space ɗinnan. Idan aka ce kayi Following trend fa ba ana nufin wai sai trend ya kama da wuta tukunna zaka jona ba. Ka san yacce zaka dunga hango abu tun daka nesa, ka bishi can nesan kaje ka ciyo tarensa, shine kaɗai hanyar da zaka zauna lafiya a web3 ma gaba ɗayanta. Ko Trading kake, ko Airdrop hunting ko web3 jobbing, ko menene kake yi. Akwai ƙananun maganganu da kuma aikace-aikace da TON team ke yi waɗanda zasu iya sake kunna TON (Telegram Ecosystem). Aikace-Aikacen sun haɗa da samar ma developers kayan aiki da blockchain environment mai kyau domin su gina applications kan TON. Pavel Durov (mai Telegram) da kanshi yace yana tunanin Telegram da kanta zata sake maida hankali sosai wajen ƙarfafa technology na TON. Ba sai an yima mutum dogon bayanin abinda wannan yake nufi ba. Saboda haka idan irin wannan alamun suka fara kunno kai, da wuri ake ɗaukan mataki a san abin yi kamin ayi ba kai kazo kana cizon yatsa. Saboda haka na kawo muku mining na THIN kwanaki, sannan na sake kawo maku Tonso shekaranjiya. Nidai nai nawa, duk wadda ya shirya sai ya gyara kwalarsa mu yi fafutuka da gaske, Allah ya bamu sa'a 🙏 Tonso: https://t.me/TonsoAIBot/app?startapp=7Qo5Qs