12просмотров
5.8%от подписчиков
10 марта 2026 г.
Score: 13
Bari nayi muku bayanin InterLink yanzu duk da mun makara bamuyi shi da wuri ba. Ina taya wanda suka fara da wuri murna. Menene InterLink? InterLink wata manhaja ce da aka tsara don taimaka wa mutane su haɗa kai a faɗin duniya. Yana amfani da fasahar duban fuska kawai don tabbatar da cewa kai mutum ne na gaske, ba tare da ya ɗauki wani bayanin sirrinka ba. Da zarar ka tabbatar da kanka, za ka zama ɗaya daga cikin masu amfani da InterLink da ke taimaka wa wajen kare tsaron manhajar. Sabanin sauran manhajojin intanet inda ba a san mai amfani ba, InterLink yana haɗa kowane asusu da mutum na gaske. Wannan yana taimakawa wajen hana yaudara da kuma gina amana a tsakanin mutane. Burin Interlink shi ne su gina manhajar da ta maida hankali akan mutane don kowa ya samu damar shiga cikin duniyar intanet ta zamani wato (Web3). Suna so su haɗa mutane na gaske har biliyan ɗaya a duniya. (1B Verified Human's Around The Globe 🌎). Waɗannan mutanen za su yi amfani da InterLink wajen yanke shawara, amfani da manhajoji, da kuma gudanar da harkokinsu na kuɗi a faɗin intanet.🙅 Tsarin su yayi kama sosai da Worldcoin sosai. Crypto project ne, kuma kun san alkhairin da aka samu da worldcoin, shima wannan za'a iya samu dashi. https://interlinklabs.ai/referral?refCode=895822 Reffrall code 895822 Ga link kuyi register, ga referral code nan ku saka 069083, zaku iya sauke app ɗinsu daga Playstore, sannan kuyi face verification sai ku fara tara points ɗin su. Ubangiji Allah ya bamu sa'a.