D
DIHub 🖥️
@Digitalincentiveshub206 подп.
13просмотров
6.3%от подписчиков
16 марта 2026 г.
Score: 14
Salaam.... Wadanda basa yin Bit token suyi kokari suyi za'a amfana in sha Allah...👇 $Bittoken Mining: Kana register nan take zaka samu 10,000 RP. Ana iya P2P a siyar da $BTT  Tokens ɗinsu kamar yadda kuke gani a hoton ƙasa, Claim here: https://bittokenapp.com/register?ref=6931168867 Kamar yadda tsarin (MEC, Sidra da PiNetwork) da sauran Tokens ɗin da akai Mining ɗinsu ana Bunburutu shima wannan $Bittoken ɗin haka yake. Team ɗinsu sune suke siyan $BTT Tokens ɗin da kansu. A yanzu dai, wannan shine Mining đin da ake iya P2P a cire kuɗin. Register here: https://bittokenapp.com/register?ref=6931168867 Yadda zakai register, shine: 1] Kana shiga zaka saka sunanka da Gmail ɗinka, za kuma ka zaɓi sunan ƙasarka (Country – Nigeria). 2] Sai kuma Verification — Zakaga sun baka number, misali kamar suce (5+5), sai kace musu 10 kenan. Ko kuma su baka mai multiplication ✖️ suce ka buga. Sai ka lissafa ka saka. 3] Idan kayi gaba zasu turo maka Message ta Gmail box dinka da kuma Telegram, duk sai ka ɗakko ka saka verification code ɗin. Shikenan sai ka fara mining. Register here: https://bittokenapp.com/register?ref=6931168867 Yadda akeyin Converting RP - $BTT Token: Baka bukatar kayi komai. Adadin abunda ka tara na RP, sune suke Converting đinsa directly zuwa $BTT duk cikin tsakkiyar wata. (On 16th February), zasuyi Converting RP đin mutane zuwa $BTT. — Dan haka, duk abunda ka tara, za suyi maka Converting, idan kayi KYC sai ka shiga P2P nan take ka siyar ka cire kuɗinka. Haka tsarin nasu yake. 2– $BTT Staking: Ana kuma iya Staking $BTT shima a dinga samun USDT Rewards. So zaka iya Staking, za kuma ka iya Withdrawal ɗin $BTT đinka da kake samu zuwa cikin Wallet ɗinka kamar (MetaMask or Trust Wallet) idan akai Listing sai ka siyar. Wannan shine bayanin a takaice — Sannan suma suna da tsarin Referral Commission, baya sauka Directly sai ka shiga kayi Claiming. Kana shiga (Team), daga ƙasa zakaga "Friends List" sai kayi click akai ka shiga kayi ta Claiming rewards din naka, zaka ga yana sauka.
13
просмотров
2098
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @Digitalincentiveshub

Все посты канала →
Salaam.... Wadanda basa yin Bit token suyi kokari suyi za'a — @Digitalincentiveshub | PostSniper