46просмотров
1.6%от подписчиков
23 марта 2026 г.
Score: 51
Ku rage barnar data da Lokacinku a Tiktok, WhatsApp, da Facebook. Ku koyi Digital Skills Wanda Zaina Kawo Muku 'Yan Canji. Siyan Wayar data Wuce 20k asarace muddin Bazata Kawo Maka Kudi ba. Injini ni ZAIDU!