Z
ZAIDU SULEIMAN
@suleiman_zaidu2.9K подп.
59просмотров
2.0%от подписчиков
20 марта 2026 г.
Score: 65
"Barka da Sallah! 🌙✨ A wannan rana mai albarka, ina mika gaisuwa da sakon taya murna ga dukkan iyalai, abokan arziki, da kuma dimbin masoya da abokan hulda. Muna rokon Allah (S.W.T) Ya karbi dukkan ibadunmu na watan Ramadan, Ya kuma gafarta mana kurakuranmu. Allah Ya ci gaba da yi wa rayuwarmu da sana'o'inmu albarka, Ya ba mu ikon ci gaba da kawo gagarumin sauyi da ci gaba a cikin al'ummarmu. Fatanmu Allah Ya kawo mana zaman lafiya, arziki mai albarka, da hadin kai a kowane bangare na rayuwa. Taqabbalallahu Minna Wa Minkum. Barka da Sallah!"
59
просмотров
566
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @suleiman_zaidu

Все посты канала →
"Barka da Sallah! 🌙✨ A wannan rana mai albarka, ina mika ga — @suleiman_zaidu | PostSniper