R
Rising star Team
@Risingstarteam1.7K подп.
295просмотров
17.6%от подписчиков
3 января 2026 г.
📷 ФотоScore: 325
Na san Indai kana cikin system dinmu ba za ka manta yanda Muka yi Running Node Muka samu GRASS ba. Sun yi anfani da lokacin da muke batawa a kan Device suka mayar mana da shi GRASS COIN. Kamar haka OptimAI Network ma suka samar da Decentralized Data network da yake Transforming lokacin da Internet dinmu ke Aiki a waya zuwa Mining Process. Sun samar ko za su samar da Token me suna, OPI, Wanda za su yi anfani da tsawon lokacin da muke kunna Internet, ( Running Node ) su bamu Airdrop dinsa . Abun da kawai za ka yi shi ne, ka kunna shi a kullum kamar yanda ka ke kunna Data. Saidai shi zai cigaba da aiki Koda ka Kashe Data, har tsawon 24Hours. Abun da ya ja hankalina a kansa shi ne , Backing da ya samu daga Binance Lab da kuma Coin Market Cap. Link to Register: https://node.optimai.network/register?ref=26733881 Za a baka Seed Phrase, ka adana su Sosai. Sai ka dakko Application a Playstore ko Appstore ga masu waya. Za ka iya running Node din ta Telegram bot, Chrome Extension ko Desktop App.
295
просмотров
1011
символов
Нет
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @Risingstarteam

Все посты канала →
Na san Indai kana cikin system dinmu ba za ka manta yanda Mu — @Risingstarteam | PostSniper