93просмотров
29.0%от подписчиков
20 декабря 2025 г.
stats📷 ФотоScore: 102
Wani Ya Sake Yayi $50 million Sanadiyyar address poisoning, ku kula sosai, wannan matsalar ta zama ruwan dare yanzu. Indai ka tura kuɗi daga wallet galibi kana turawa zaka ga an turo maka da 0.000X na wani adadi zuwa wallet ɗinka daga wani address da yake kama da wanda ka turawa. Transaction ɗin zai nuna a history ta yadda idan ganda tasa bazaka je ka sake copy daga zaka turawa ba sai kayi copy daga history, ka rasa kuɗin ka kenan zuwa wrong address. Ina mafita?
Ka tabbata duk sanda zaka tura kuɗi, karka yi copy na wallet address daga history, kaje cikin wallet ɗin da kake so da zaka turawa kuɗi kayi copy direct. Ubangiji Allah ya ƙara tsare mu.