23просмотров
24.7%от подписчиков
7 января 2026 г.
Score: 25
A halin yanzu, ba a fitar da official price prediction na Dropee ba saboda ba a kammala TGE da market listing ba. Duk wani hasashe da ake ji a waje ra’ayi ne kawai, ba analysis na kasuwa ba. Farashin Dropee zai bayyana ne bayan an san supply, demand, da liquidity a kasuwa.