E
ETHERQX ALPHA
@Duniyarcrypto44105 подп.
19просмотров
18.1%от подписчиков
5 декабря 2025 г.
📷 ФотоScore: 21
Dan Kano mai suna Mujitapha sun haɗu da CZ a Dubai a taron Binance Blockchain Week tare da manyan ƴan crypto na duniya, CV ɗin sa ya ƙara daraja a duniyar web 3. Haka zalika ya ƙara samun connection da manyan insiders, builders, da manyan mutane a duniyar web 3. Idan ka samu dama a rayuwar ka, ko sau ɗaya ka saka a lissafin ka kana son attending irin wannan taron da akeyi a Dubai, irin sa ko taron Token2049, saboda a yanzu Dubai ce center ɗin crypto a duniya. Irin wannan taron shine umarar ɗan crypto.
19
просмотров
507
символов
Нет
эмодзи
Да
медиа

Другие посты @Duniyarcrypto44

Все посты канала →
Dan Kano mai suna Mujitapha sun haɗu da CZ a Dubai a taron B — @Duniyarcrypto44 | PostSniper