24.3Kпросмотров29.6%от подписчиков1 марта 2026 г.🎬 ВидеоScore: 26.7KKungiyar mayaka dake Iraki, wato Saraya Awliya al-Dam da Kata'ib Sayyid al-Shuhada, ta fitar da hotuna da bidiyoyin hare-haren da ta kai kan cibiyar sojojin Amurka da ke Erbil.