B
Bjamfa Crypto Hub
@Cyptominings4.3K подп.
109просмотров
2.6%от подписчиков
16 февраля 2026 г.
Score: 120
Nexira Airdrop sun sanar da kammala tantancewa da raba boxes ga duk wanda ya kammala task. Mudum baka kammala task ba koda a baya kaga box, to a yanzu idan ka duba za kaga bata saboda tantancewa da suka yi. Yanzu stage na gaba shine unlock na boxes Wanda za a fara a 19 to 23 Fabuary TGE kuma 24. Feb Daga ƙarshe suka ce ka yi abin da kaga dama a ranar da aka yi listing 😎 No dai zan sayar na riƙe $$$ Allah ya sa muga alkhairi 🙏
109
просмотров
451
символов
Да
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @Cyptominings

Все посты канала →
Nexira Airdrop sun sanar da kammala tantancewa da raba boxes — @Cyptominings | PostSniper